Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Yan sandan sun kaddamar da samame loko-loko don gano wadanda suke aikta kisan, inda suka kafa shingaye bincike da kuma amfani da jirgin saman mai saukar Ungulu domin bincike ta sama.
Wannan hari yanzu ne a daidai lokacin da isra’ila take bukin zagayowar ranar kafuwarta , inda tuni suka fara kai hare hare kan falasdinwa da ynakunansu da suka mamaye
Kungiyar Hamas ta jinjinawa wadanda suka kai harin na Elad tare da bayyana shi a matsayin na jarumta , kuma wani martani game da ci gaba da kai hare-hare da sojojin Isra’ila suke yi musamman a masallacin kudus mai tsarki.
342/